Ni fa bana wani son jin labari
Dj buga mana sautin labani
Na durkusa sun kasa taka ni
Basa iya wani abu sai sun dafa ni
Yaushe aka kawo tuwo da miyan taushe
Bismillah, abincin bahaushe
Ga abinci amma ni suke so su wa-wushe
Yada sa ido haka, mene na maka
Son sanin me na ci da mene na saka
Wani b*** ma sai na je makka
Ba abinda zaku iya, sai sa ido
Ni dai living nake la vida lo
Ku cigaba to da saka min ido
Zasu tayi, su-tayi, su-tayi, su gaji
Haka zasu tayi, su-tayi, su-tayi, su gaji
Wani dan banzan manajan hotel
Ya kai kara na wajen police
Basu gane ni ba sai da muka je office
Office- office, I be pro I no be novice
Got too much money in my bank account
Hundred k ta fita, i nogo notice (um-um)
Wasu sun damen da tambaya (wai me?)
Wasu suna son su san da wa nake soyayya
Ba abinda zaku iya, sai sa ido
Ni dai living nake la vida lo
Ku cigaba to da saka min ido
Zasu tayi, su-tayi, su-tayi, su gaji
Haka zasu tayi, su-tayi, su-tayi, su gaji
Abin ya zo ya zama rainin wayo